ha_tn/psa/091/012.md

957 B

Zasu tayar da kai ... kada kayi tuntuɓe a kan dutse

"Malaikun Yahweh zasu tayar da kai" ... Malaikun ba zasu kare kafan mai karatu kawai ba amma duk da dukkan sauran jikinsa. AT: "ba za ka ko buga kafanka a kan dutse" ko "ba abu mugu da zai faru da kai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

Zaka hamɓare zãkuna da damisoshi a ƙarƙashin ƙafafunka; zaka tattake 'yan zãkoki da kuma macizai

Inda "buga kafanka a kan dutse" qananan matsalar ce, zakuna da macizai misalai hatsarori ne mai girma. Marubucin zabura ya yi magana game da zakuna da macizai sai ka ce su karami isasshe da za a rugurguje a karkashin kafan mutum. AT: "Za ka iya kashe zakuna da kasa sai ka ce su karami dabbobi ne wanda za ka iya rugurguje a karkashin kafafunka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kasa ... tattake

irin maciji mai guba. ... rugurguje tawurin yi tafiya mai nauyi a kan.