ha_tn/psa/091/010.md

730 B

Ba mugun abin da zai same ka ... ba wani abu mai cutarwa da zai kusanci gidanka

"Ba abu mugun da zai faru da kai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]]) ... Marubucin zabura yayi magana game da mutane waɗanɗa ke wahal da wasu ko da ya ke kamar su ne cutar su ne sanadin. AT: "ba wani da zai iya cutar da iyalinka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Domin zai umarci ... a cikin dukkan hanyoyinka

"Yahweh zai umurta" ... Marubucin zabura yayi magana game da hanya da mutum ke rayuwar ransa sai ka ce hanya ce kasa wanda mutum ke yi tafiya. AT: "cikin dukkan abu da ka yi" ko " dukkan lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)