ha_tn/psa/091/008.md

556 B

Zaka duba ne kawai kaga ... hukuncin da za'a yiwa miyagu

"Kai da kanka ba zaka sha wahala ba, amma za ka kalla ka mai da hankali, kuma za ka gani" ... "yadda Allah ke hukunta miyagu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Yahweh ne mafakata

"Yahweh shine wanda na kan je sa'ad da ina bukata wani da zai kare ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Kuma ka maida Maɗaukaki mafakarka

"Ya kamata ka maida Maɗaukaki mafakarka kuma." Marubucin zabura ya tsaya da magana da Allah kuma yana magana da mai karatu.