ha_tn/psa/091/001.md

1.1 KiB

Muhummin Bayani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Wanda ya ke rayuwa ... zai zauna ... Mai Iko Dukka

Don "rayuwa" da "zauna" na nufi kusan abu daya, kamar yadda "bukkar" da "inuwar," wadda nan dukka musilai ne domin kariya, za ka iya bukata gamma kai layin biyu zuwa ciki daya. AT: Mafi Ɗaukaka, Mai Iko Dukka, zai kula da dukka waɗanca wanda da na rayuwa inda ya iya kare su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Mafi Ɗaukaka ... Mai Iko Dukka ... mafakata da kagarata

Kalmomin "Mafi Ɗaukaka" na nufi Yahweh. Gani yadda aka juya wannan a 18:13. ... wanda yake da iko da mulki akan kome da kome. Dubi yadda aka juya wannan a 68:14 ... "mafaka" shine kowane mazauna mutum na iya je kuma na da wani mutum ko wani abu ya kare shi. "Kagara" wani abu ne da mutane su yi domin su iya kare kansu da kuma dukiyar su. Asaph ya yi amfani da su anan kamar musilai domin kariya. AT: "wanda zan iya je gare shi kuma zai kare ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)