ha_tn/psa/090/017.md

395 B

Da ma jinƙan Ubangiji Allahnmu ya zama namu

Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana "jinƙa" ana iya bayyana ta kamar "yin kirki." AT: Da ma Ubangiji Allahnmu ya yi mana kirki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

wadata aikin hannuwanmu

A nan "hannayen" na wakiltar dukkan mutum. AT: "ka sa mu mu zama da nasara" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche).