ha_tn/psa/090/014.md

956 B

da alƙawarin amincinka

Suna mai zuzzu'rfar ma'ana "amincin" ana iya bayyanata kamar siffa. AT: "da kasancewa aminci saboda alƙawarinka da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

gwargwadon kwanakin daka azabtar damu da kuma shekarun da muka fuskanci matsala

Dukkan wadda nan magana su na nufi abu daya. Marubuci yana rokon Yahweh domin ya sa su murna bisa ga yawan lokaci da ya hora su. AT: "Daidai jimila lokaci da ka azabtar damu kuma ka yi shan wahalanmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ka bar bayinka ... bar 'ya'yanmu ... suga zatinka

A nan "bayinka" na nufi mutane Isra'ila. AT: Bar mu, bayinka" ko "Bar mu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]]) ... Anan "'ya'yan" na nufi 'ya'yan da zuriyar ... Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana "zati" ana iya bayyana ta kamar "abubuwa masu girma." AT: "Gani abubuwa masu girma da ka yi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])