ha_tn/psa/090/011.md

816 B

Wa ya san ƙarfin fushinka, da kuma fushinka da ke dai-dai da tsoronka?

Marubuci ya yi amfani da tembaya da ya jaddada cewa ba wanda yana da cikake sani fushin Allah. Saboda haka ba wanda da gaske na girmama Allah kuma na ji tsoron fushinsa sa'adda mutane sun yi zunubi. AT: "Ba wanda ya san tsamani fushinka. Saboda haka ba wanda ya ke tsoron fushinka sa'adda sun yi zunubi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Juya, Yahweh! Har yaushe zai zama?

Rokon Yahweh don kada ya ci gaba da fushi faɗaɗɗe ce sai ka ce marubuci ya na son Allah ya juya irin ta jiki daga nan daga fushinsa. AT: "Yahweh, in ka yarda kada ka kara jin fushi kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka ji tausayin bayinka

A nan "bayinka" yana nufi mutane Isra'ila. AT: "Yi mana jinkai, mu bayinka"