ha_tn/psa/090/009.md

848 B

Ran mu yana shuɗewa a ƙarƙashin fushinka ... kamar ajiyar zuciya

Kalman nan "saboda" iya zama da amfani domin a bayyana cewa fushin Allah na haddasawa rayuwan mutum ga ƙarshe. AT: "Rayuwan mu ta kan zo ne ga ƙarshe saboda fushinka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-connectingwords]]) ... Marubuci ya kwantanta rayuwa mutum da ajiyar zuciya domin ya jaddada cewa rayuwa gajerewa ce sosai. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

koma da shekarunmu mafiya kyau suna cike da damuwa da baƙinciki ... mu ɓace

Wannan ana iya bayyana ta a cikin fom aiki. AT: "Koda cikin shekarunmu mafiya kyau mun kware da damuwa da baƙinciki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]]) ... Wannan hanyar ce mai ladabi na mai da yanda mutane na mutuwa. AT: "mun mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])