ha_tn/psa/090/007.md

793 B

an cinye mu a cikin fushinka ... a cikin fushinka kuma mun gigice

Allah cikin fushinsa na hallaƙawa mutane faɗaɗɗece sai ka ce fushin Allah wutane wanda ke ƙona mutane gaba daya. Wannan na iya bayana ta a cikin fom aiki. AT: "Ka hallaƙa mu cikin fushinka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]]) ... "kuma sa'adda ka ke fushi muna cike da tsoro ƙwarai"

Ka jejjera zunubanmu a gabanka, laifofinmu na ɓoye kuma kasa su a hasken gabanka

Allah na la'akari da zunuban mutane faɗaɗɗece sai ka ce zunuban kamar abu ne da zai iya ajiye a gabansa da kansa kuma ya dubi su. AT: "Ka Gani dukkan al'amarin mai zunubi da muka yi, ko da al'amaren zunubi da muka yi a ɓoye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)