ha_tn/psa/090/001.md

728 B

Muhummin Bayani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Addu'an Musa... Ubangiji kai ne mafakarmu... a dukkan tsararraki.

"Wannan shine addu'a da Musa ya rubuto"... Allah yana kare mutanensa faɗaɗɗece ne sai ka ce Allah shine dama mafaka ko rumfa. AT: "Ubangiji kai ne kamar mafakar gare mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kafin a kafa duwatsu

Wannan za a iya bayanata cikin kafa aiki. AT: "Kafin ka kafa duwatsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duniya

Wannan na wakiltar dukan abubuwan da ke a duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)