ha_tn/psa/089/046.md

906 B

da kuma rashin amfanin yadda ka hallici dukkan mutane

Cikakken sunan "rashin amfani" ana iya bayyana shi a matsayin "mara amfani." AT: "da ka halicci dukkan mutane don su mutu ba tare da amfani ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Wane ne zai rayu ba zai mutu ba

Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don jaddada cewa duk mutane zasu mutu. AT: "Ba wanda zai iya rayuwa har abada ko ya dawo da kansa bayan ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ya iya kuɓutar da ransa daga Lahira

Anan "hannu" yana nufin iko. Marubucin yayi maganar Lahira kamar mutum ne wanda yake da iko akan waɗanda suka mutu. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutum ba zai iya dawo da kansa cikin rai ba bayan ya mutu ko 2) mutum ba zai iya kiyaye kansa daga mutuwa ba. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])