ha_tn/psa/089/044.md

435 B

ka kuma karya mulkinsa

Anan “kursiyi” yana wakiltar ikon yin sarauta kamar sarki. AT: "kai, Yahweh, kun ƙare mulkinsa a matsayin sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ka gajarta kwanakin ƙuruciyarsa

Wannan hanya ce ta faɗar cewa Allah ya sanya sarki yayi kamar tsoho duk da yana saurayi. AT: "Duk da cewa yana saurayi kun sanya shi rauni kamar dattijo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)