ha_tn/psa/089/041.md

723 B

Ka tayar da hannun damar maƙiyansa

Anan "hannun dama" yana wakiltar iko. “don daga hannun dama” yana nufin cewa Yahweh ya ba magabtansa ƙarfi su kayar da zaɓaɓɓen sarkin Allah. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])

Ka juya takobinsa ka

Anan “takobi” yana wakiltar ikon sarki a yaƙi. Mayar da takobi baya yana sa sarki ya kasa yin nasara a yaƙi. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

hana shi ya tsaya a lokacin yaƙi

Anan "tsayawa" yana wakiltar kasancewa mai nasara a yaƙi. AT: "Ba ku taimaka masa ya ci nasara a yaƙi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)