ha_tn/psa/089/035.md

601 B

zuriyarsa zata ɗore har abada

An fahimci kalmomin "za su ci gaba". Madadin fassara: "kursiyinsa zai ci gaba muddin rana ta gabana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

zai zama kamar rana a gabana

Allah ya misalta mulkin Dauda a matsayin sarki da rana don ya nuna cewa wani daga zuriyar Dauda zai yi sarauta koyaushe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Za a kafa shi har abada kamar wata

Allah ya kwatanta mulkin Dauda a matsayin sarki ga wata don ya nanata cewa wani daga zuriyar Dauda zai yi sarauta koyaushe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)