ha_tn/psa/089/033.md

288 B

Amma ba zan janye madawammiyar ƙaunata ba daga gare shi ko kuma in yi rashin aminci a kan alƙawarina ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "Zan kasance ina son David koyaushe, kuma zan yi abin da na yi masa alkawari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)