ha_tn/psa/089/030.md

626 B

sai in hori rashin biyayyarsu da sandar ƙarfe

An yi maganar Allah mai hukunta zuriyar Dauda kamar zai buge su da sanda. Cikakken sunan "tawaye" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: "azabtar da su saboda tawaye da ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

laifofinsu kuma da nushe-nushe

Ana magana game da azabtar da zuriyar Dauda kamar Allah zai buge su a zahiri. Ana iya bayyana wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: "Zan hukunta su saboda sun yi min laifi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])