414 B
414 B
Zan ɗora shi a matsayin ɗan farina
An yi magana da Yahweh don ba Dauda matsayi na musamman da fifiko a kan sauran mutane kamar Dauda zai zama ɗan farin Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
mulkinsa kuma zai kai har sammai
Wani daga dangin Dawud yana mulki koyaushe ana maganarsa kamar kursiyinsa zai dawwama muddin sama zai dawwama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)