ha_tn/psa/089/015.md

566 B

a cikin hasken fuskarka

Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna musu alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka musu. AT: "da sanin cewa kuna yi musu alheri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a cikin sunanka

Anan “suna” yana wakiltar mutumin. AT: "a cikin ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ayyukan adalcinka kuma sun ɗaukaka ka

Cikakken sunan "adalci" za'a iya bayyana shi azaman sifa ne. AT: "Suna daukaka ku saboda koyaushe kuna yin abin da ke daidai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)