ha_tn/psa/089/009.md

250 B

Kana mulkin haukan teku

"Kai ne ke kula da teku mai haushi"

Ka buge Rahab kamar wadda aka kashe

Kalmar "Rahab" anan tana nufin dodo ne na teku. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])