ha_tn/psa/089/007.md

550 B

Shi Allah ne dake da girmamawa a taron tsarkaka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Majalisar tsarkaka tana girmama Allah ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wa keda ƙarfi kamar ka?

Marubucin yayi tambayar don ya jaddada babu mai ƙarfi kamar Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

amincinka ya kewaye ka

Yahweh koyaushe baya yin abin da yayi alƙawarin yi ana maganarsa kamar gaskiyarsa mayafi ce ko sutura da ke kewaye da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)