ha_tn/psa/089/005.md

468 B

Sammai na yabon al'ajibanka, Yahweh

"yabonka, ya Yahweh, saboda kyawawan al'amuran da kake aikatawa"

a taron tsarkaka

Wannan yana nufin mala'iku a sama.

Domin da wane ne za a kwatanta shi da Yahweh a sammai? Wane ne za a kwatanta shi da Yahweh?

Duk tambayoyin guda biyu suke. Marubucin yana amfani da tambaya don nanata cewa babu wani a sama kamar Yahweh. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])