ha_tn/psa/089/003.md

409 B

Na yi alƙawari da zaɓaɓɓena

Kuna iya bayyane cewa "zaɓaɓɓen" yana nufin Dauda. AT: "Na yi wa Dauda alkawari, wanda na zaɓa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zan kafa zuriyarka har abada

Ana magana akan Yahweh koyaushe ɗayan zuriyar Dauda ya zama sarki kamar zuriya Dauda sune gini da Yahweh zai gina kuma ya tabbatar dashi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)