ha_tn/psa/088/015.md

344 B

Na sha hukuncin horonka ina cikin fargaba

Wannan karin gishirin yana magana ne game da yadda Allah yake azabtar da marubuci kamar dai Allah ya halaka marubucin kwata-kwata. AT: "abubuwan ban tsoro da kuka aikata sun hallaka ni" ko "abubuwan ban tsoro da kuke aikatawa sun kusan hallaka ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)