ha_tn/psa/088/009.md

899 B

Idanuna sun gaji da damuwa

Anan “idanu” suna wakiltar ikon mutum na gani. Gama idanunsa sun gaji da damuwa daga matsala wata hanya ce ta cewa shi damuwar sa ta sa shi kuka sosai wanda da wuya ya iya gani. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Ko zaka yi mu'ujuzai ga matattu?

Marubucin ya yi amfani da wata tambaya don ya nanata cewa idan Allah ya bar shi ya mutu to Allah ba zai iya sake yi masa abubuwan al'ajabi ba. AT: "Ba kwa yin abubuwan al'ajabi ga mutanen da suka mutu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko waɗanda suka mutu zasu tashi su yabe ka?

Marubucin yayi amfani da wata tambaya domin ya nanata cewa idan Allah ya barshi ya mutu to ba zai iya kara godewa Allah ba. AT: "Ka sani cewa waɗanda suka mutu ba za su tashi tsaye su yaba maka ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)