ha_tn/psa/088/008.md

381 B

Ka maishe ni abin rawar jiki a gare su

"Kun sanya ni abin ƙyama a wurinsu" ko "Saboda ku, suna kaduwa lokacin da suka gan ni"

An shinge ni

Ana magana game da yanayin marubucin wanda ya sa ya zama abin ƙyama ga abokansa kamar ana cikin rufewa a cikin wani sarari. AT: "Kamar dai ina cikin kurkuku ne" ko "Ina cikin tarko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)