ha_tn/psa/088/007.md

295 B

Fushinka yayi nauyi a kaina

Wannan yana magana ne game da fushin Allah ƙwarai da marubucin kamar dai fushin Allah abu ne mai nauyi wanda yake kwance akan marubucin. AT: "Ina jin fushinku mai girma" ko "Ina jin irin fushin da kuke yi da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)