ha_tn/psa/088/005.md

745 B

An yi watsi da ni a cikin matattu

Mutanen da ke ɗaukar marubuci kamar ya riga ya mutu ana magana da su kamar dai gawa ce da suka bari ba a binne ta ba. AT: "An bar ni ni kaɗai kamar na mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ina kama da matacce dake kwance a kabari

Marubucin yana jin kamar mutane kuma Allah ya yashe shi yana magana ne game da kansa kamar ya riga ya mutu ne yana kwance a kabari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ka ajiye ni a wuri mafi ƙasƙanci na cikin rami, a wuri mai zurfi da kuma duhu

Marubucin yana jin kamar Allah ya rabu da shi yana magana ne game da kansa kamar Allah ne ya sanya shi a cikin zurfin da duhu mafi duhu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)