ha_tn/psa/085/012.md

291 B

Adalci zai tafi gabansa kuma zai yi hanya domin sawayensa

Ana yin Allah yana yin abin da yake daidai a duk inda ya tafi ana magana ne kamar dai adalci na mutum ne wanda ke gaba da Allah kuma yana shirya wa Allah hanya don tafiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)