ha_tn/psa/085/010.md

1.0 KiB

adalci da salama sun yi wa juna sumba

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutane za su yi abin da ke daidai kuma Allah zai sa mutane su zauna lafiya ko 2) Allah zai yi abin da yake daidai kuma zai sa mutane su zauna lafiya. Ko ta yaya adalci da salama sunaye ne na gama gari kuma ana maganarsu kamar mutane ne da ke sumbatar juna. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Gaskiya tana tsirowa daga ƙasa

Mutanen da ke duniya masu aminci ga Allah ana magana akan su kamar amintaccen tsiro ne da ke tsirowa daga ƙasa. Cikakken sunan "amintacce" ana iya bayyana shi a matsayin "mai aminci." AT: "A nan duniya, za mu kasance masu aminci ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

adalci yana kallo daga sama

Kalmar "adalci" baƙon abu ne, kuma ana magana akan shi kamar mutum yana kallon ƙasa kamar yadda Allah yake yi. AT: "Allah zai dube mu daga sama kuma zai yi mana adalci" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])