ha_tn/psa/085/008.md

605 B

gama zai kawo salama ga mutanensa

"zama da dangantaka ta lumana da mutanensa" ko "kawo zaman lafiya ga mutanensa"

Duk da haka ba zasu koma ga bin hanyoyinsu na wauta ba

Ana magana da mutumin da ke canza yadda yake nuna halinsa kamar yana juyawa zuwa wata hanyar daban. AT: "Duk da haka ba za su sake fara aikata abubuwan wauta ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daga nan ɗaukaka zata zauna cikin ƙasarmu

A nan “ɗaukaka” tana wakiltar bayyanuwar Allah. AT: "to kuwa kasancewar sa mai ɗaukaka zai kasance a ƙasarmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)