ha_tn/psa/085/006.md

636 B
Raw Permalink Blame History

Ba zaka sake falkar damu ba?

Marubucin yayi amfani da wata tambaya don jaddada buƙatarsa ga Allah ya sa mutanen Israila su sami ci gaba kuma su sake farin ciki. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Da fatan za mu sake samun ci gaba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ka bamu cetonka

Wannan shine yadda marubucin yake son Allah ya nuna amincin sa ga mutanen sa. Idan aka sake tsara jumla, ra'ayoyin da ke cikin sunan "ceto" za'a iya bayyana su da kalmar aikatau. AT: "kuma ka cece mu" ko "ta hanyar ceton mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-connectingwords da abstractnouns)