353 B
353 B
ka nuna wa ƙasarka tagomashi
Anan “ƙasa” tana wakiltar ƙasar da kuma mutanen Isra’ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka rufe dukkan zunubinsu
Anan ana maganar zunubin da aka gafarta kamar wanda aka lulluɓe shi don kada a gani. AT: "da gangan kuka manta zunubinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)