ha_tn/psa/084/003.md

327 B

mashillira ta yi wa kanta sheka inda zata ajiye 'ya'yanta

"inda zata sa ƙwai kuma ta kula da jariranta"

waɗanda suka zauna cikin gidanka

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) "su" suna nufin firistocin da suke aiki na dindindin a cikin haikalin ko 2) "su" suna nufin mutane gaba ɗaya waɗanda suka zo suka yi sujada a haikalin.