ha_tn/psa/084/001.md

373 B

na marmarin harabun Yahweh

"Ina matukar son kasancewa a kotunan Yahweh"

marmarin da nake da shi dominsa yasa na suƙe

"burina ya gaji da ni" ko "na gaji saboda ina son sa sosai"

Zuciyata da dukkan kome nawa ya kira ga Allah mai rai

Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. AT: "Ina kira da dukkan halina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)