ha_tn/psa/083/009.md

311 B

kayi wa Midiyan

Anan "Midiyawa" suna wakiltar mutanen Midiyan. AT: "aka yi wa Midiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zama kamar taki domin ƙasa

Wannan yana nufin gawawwakin Sisera da Yabin ba a binne ba amma an bar su suna ruɓewa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)