ha_tn/psa/083/006.md

340 B

Hagarawa

Wannan shi ne sunan ƙungiyar mutanen da suke gabashin Kogin Yodan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Gebal, Ammon, Amalek ....Filistiya

Duk waɗannan suna wakiltar mutanen kowane yanki ko kabila. AT: "mutanen Gebal da Ammon da Amalek da Filistiyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)