382 B
382 B
Daga nan ba za'a ƙara tunawa da sunan Yahweh ba
Anan "suna" yana wakiltar suna ko ƙwaƙwalwar wani. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu wanda zai taɓa tuna Isra'ilawa sun wanzu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
don suyi gãba dakai suka yi ƙawance
"makiyanku sun yarda tare da tsari daya"