ha_tn/psa/083/001.md

347 B

Duba, abokan gabarka suna tada hankali

Anan "yin hayaniya" yana nufin suna tayar da hankali da tawaye. AT: "Duba, maƙiyanku suna tawaye a kanku"

su da suka ƙi ka sun tada kansu

Jumlar "ɗaga kawunansu" hanya ce ta faɗar cewa suna yiwa Allah tawaye. AT: "waɗanda suka ƙi ku suna ƙin ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)