ha_tn/psa/073/025.md

449 B

Wa nake da shi a sama in ba kai ba?

Kuna iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Babu wani a wurina a sama sai ku!" ko "Kai kadai nake da shi a sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Jikina da zuciyata sun yi sanyi

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. Tare suna wakiltar mutum dukka. AT: "Jikina da hankalina" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])