ha_tn/psa/073/021.md

387 B

Gama zuciyata ta damu

Kalmar nan "zuciya" tana wakiltar mutum yana mai jaddada tunaninsu da yadda suke ji. AT: "Na yi bakin ciki ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Na zama jahili na kuma rasa basira

Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anar abu ɗaya ne kuma suna jaddada ƙaramin saninsa. AT: "jahili sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)