ha_tn/psa/073/013.md

679 B

na kiyaye zuciyata

Asaf yayi maganar kare zuciyarsa kamar yana tsare birni ko gini daga makiya. AT: "Na kiyaye tunanina tsarkakakku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na wanke hannuwana cikin rashin laifi

Marubucin yayi maganar tsarkakakken kansa kamar ya wanke hannayensa da rashin laifi maimakon ruwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 26: 6. AT: "ayyukana sun kasance tsarkakakku" ko "Na wanke hannuwana don nuna ba ni da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kowacce rana ina shan azaba

"Kin wahalar dani." Duba yadda "ba a azabtar da su ba" an fassara a cikin Zabura 73: 4.

horo kowacce safiya

"An hukunta ni"