ha_tn/psa/073/010.md

526 B

isassun ruwaye sun cika kwararo

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Mutanen Allah suna sauraro da kyau ga maganganun mugayen mutane" ko 2) "miyagu suna da yalwar abinci da za su ci da ruwan inabin da za su sha"

Ta yaya Allah ya sani? Akwai wani sani a wurin maɗaukaki?

Wadannan tambayoyin na zance shine nuna raini ga Allah. Wadannan tambayoyin ana iya fassara su azaman maganganu. AT: "Tabbas Allah bai san abin da muke yi ba. Maɗaukaki ba shi da masaniya game da shi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)