ha_tn/psa/073/008.md

540 B

Suna magana gãba da sammai

A nan “bakinsu” misalai ne ga maganarsu, kuma “sammai” alama ce ta Allah, wanda ke zaune a cikin sammai. AT: "Suna magana game da Allah, wanda ke cikin sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

harsunan su kuma na tattaki a ƙasa

Kalmar "harsuna" tana wakiltar mutane da kansu. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "suna tafiya a cikin duniya suna faɗar abubuwa marasa kyau game da Allah" ko 2) "suna zuwa ko'ina suna alfahari da kansu." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)