ha_tn/psa/073/006.md

515 B

Girmankai na rataye a wuyansu kamar sarƙa; tashin hankali ya rufe su kamar riga

Wannan yana nufin miyagu suna nunawa kowa girman kai da tashin hankali kamar suna sanye da abin wuya ko kyakkyawan tufafi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Daga irin wannan makantar zunubi ke zuwa

Domin suna kama da makafi waɗanda ba sa ganin inda za su, suna yin zunubi ba tare da sun sani ba. Kasancewa makaho kwatanci ne ga mutum ya kasa ganin muguntarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)