ha_tn/psa/073/004.md

286 B

nawayar sauran mutane

Kalmomin "nauyaya" wani magana ta gwagwarmayar rayuwar yau da kullun (buƙatar abinci, mafaka, sutura, da lafiya). (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Basu da masifu kamar na sauran mutane

"ba sa shan wahala kamar yadda sauran mutane ke sha"