ha_tn/psa/073/001.md

702 B

Amma a gare ni kafafuna sun kusa su zame

Mai zabura yayi maganar rashin iya dogaro da Allah da kuma son yin zunubi kamar ya kusan faɗuwa yayin da yake tafiya a kan wata hanya mai santsi. AT: "Na kusan daina dogaro ga Allah; Na kusan aikata laifin aikata babban zunubi a kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

saboda na ji kishin masu girmankai

Nayi kishi “mai girman kai” za a iya fassara shi azaman jumlar suna. AT: "mutane masu girman kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

wadatar masu mugunta

Ana iya fassara kalmar "wadata" azaman aiki. AT: "yadda miyagu ke da kyawawan abubuwa da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)