249 B
249 B
Amma da gaske Allah ya ji; ya kula
Waɗannan jumloli biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafawa cewa Allah ya ji addu'arsa. AT: "Amma hakika Allah ya ji addu'ata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)