216 B
216 B
waɗanda leɓunana suka yi alƙawarin su, bakina kuma ya furta
Anan "lebe" da "bakin" suna nuni ga kalmomin alƙawarin da aka faɗi. AT: "wanda nayi alƙawari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)