ha_tn/psa/066/008.md

231 B

Ku albarkaci Allah, ku mutane, bari a ji amon yabonsa

Waɗannan jimloli guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. An maimaita wannan ra'ayi don a nanata muhimmancin yabon Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)