ha_tn/psa/066/005.md

279 B

Ya mayar da teku busasshiyar ƙasa; sun bi ta cikin teku da ƙafa

Wannan yana nufin ƙetare Bahar Maliya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kada masu tawaye su ɗaukaka kansu

"kada mutane masu tawaye su daukaka kansu" ko "kada masu tawaye su yi alfahari"